Fit 33:3 HAU

3 Ka kama hanya zuwa ƙasa mai yalwar abinci, amma fa ba zan tafi tare da ku ba, gama ku mutane ne masu taurin kai, domin kada in hallaka ku a hanya.”

Karanta cikakken babi Fit 33

gani Fit 33:3 a cikin mahallin