Fit 34:1 HAU

1 Ubangiji ya ce wa Musa, “Sassaƙa alluna biyu na dutse kamar na farkon, ni kuwa in rubuta kalmomin da suke cikin alluna na farko da ka farfasa.

Karanta cikakken babi Fit 34

gani Fit 34:1 a cikin mahallin