Fit 34:20 HAU

20 Ɗan farin jaki kuwa za ku fansa da ɗan rago, in kuwa ba za ku fansa da ɗan rago ba, sai ku karya wuyansa. Za ku fanshi kowane ɗan fari. Kada a sami wanda ya zo gabana hannu wofi.

Karanta cikakken babi Fit 34

gani Fit 34:20 a cikin mahallin