28 Musa kuwa yana tare da Ubangiji yini arba'in da dare arba'in, bai ci ba, bai sha ba. Sai ya rubuta kalmomin alkawarin a kan allunan, wato dokokin nan goma.
Karanta cikakken babi Fit 34
gani Fit 34:28 a cikin mahallin