Fit 35:21 HAU

21 Duk wanda ya yi niyya, da wanda ruhunsa ya iza shi ya kawo wa Ubangiji sadaka don yin alfarwa ta sujada, da dukan ayyukansa, da tsarkakakkun tufafi.

Karanta cikakken babi Fit 35

gani Fit 35:21 a cikin mahallin