Fit 36:37 HAU

37 Ya yi wa ƙofar alfarwa labulen da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin. Ya yi wa labulen ado.

Karanta cikakken babi Fit 36

gani Fit 36:37 a cikin mahallin