9 Kerubobin suka buɗe fikafikansu sama, suka inuwantar da murfin da fikafikansu. Fuskokinsu kuma na duban juna, suna kuma fuskantar murfin.
Karanta cikakken babi Fit 37
gani Fit 37:9 a cikin mahallin