Fit 38:17 HAU

17 An yi kwasfan dirkoki duka da tagulla, amma maratayan dirkoki da maɗauransu an yi su da azurfa. An dalaye kawunansu da azurfa. Dirkokin farfajiya duka suna da maɗaurai na azurfa.

Karanta cikakken babi Fit 38

gani Fit 38:17 a cikin mahallin