Fit 38:19 HAU

19 An yi dirkokin labulen guda huɗu, da kwasfan dirkoki guda huɗu da tagulla, amma da azurfa aka yi maratayan dirkokin. An dalaye kawunansu da maɗauransu da azurfa.

Karanta cikakken babi Fit 38

gani Fit 38:19 a cikin mahallin