Fit 38:28 HAU

28 An yi maratayan dirkoki da azurfa shekel dubu ɗaya da ɗari bakwai da saba'in da biyar (1,775), sa'an nan an dalaye kawunansu, an kuma yi musu maɗaurai.

Karanta cikakken babi Fit 38

gani Fit 38:28 a cikin mahallin