Fit 39:20 HAU

20 Suka yi waɗansu ƙawane biyu na zinariya, suka maƙala su daga ƙasa a gaban kafaɗu biyu na falmaran kusa da mahaɗin a bisa abin ɗamarar falmaran.

Karanta cikakken babi Fit 39

gani Fit 39:20 a cikin mahallin