Fit 39:6 HAU

6 Sai aka gyaggyarta duwatsu masu daraja aka jera su cikin tsaiko na zinariya. Aka zana sunayen 'ya'yan Isra'ila a kan duwatsun kamar yadda akan yi hatimi.

Karanta cikakken babi Fit 39

gani Fit 39:6 a cikin mahallin