Fit 4:21 HAU

21 Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, “Sa'ad da ka koma Masar, sai ka kula, ka aikata a gaban Fir'auna dukan mu'ujizan da na sa cikin ikonka. Amma zan taurara zuciyarsa, don kada ya bar jama'a su fita.

Karanta cikakken babi Fit 4

gani Fit 4:21 a cikin mahallin