Fit 4:4 HAU

4 Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Miƙa hannunka ka kama wutsiyarsa.” Ya miƙa hannunsa ya kama shi, ya zama sanda kuma a hannunsa.

Karanta cikakken babi Fit 4

gani Fit 4:4 a cikin mahallin