10 Ka shafa wa bagade na ƙona hadaya da kayayyakinsa duka man domin ka tsarkake shi, bagaden kuma zai zama mafi tsarki.
Karanta cikakken babi Fit 40
gani Fit 40:10 a cikin mahallin