Fit 6:12 HAU

12 Amma Musa ya amsa wa Ubangiji ya ce, “Duba, tun da yake Isra'ilawa ba su kasa kunne gare ni ba, yaya Fir'auna zai kasa kunne gare ni, ni mutum mai nauyin baki?”

Karanta cikakken babi Fit 6

gani Fit 6:12 a cikin mahallin