Fit 6:14 HAU

14 Waɗannan su ne shugabannin gidajen kakanninsu. 'Ya'yan Ra'ubainu, maza, ɗan farin Isra'ila, su ne Hanok, da Fallu, da Hesruna, da Karmi. Waɗannan su ne iyalan kabilar Ra'ubainu.

Karanta cikakken babi Fit 6

gani Fit 6:14 a cikin mahallin