Fit 6:16 HAU

16 Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Lawi bisa ga iyalansu, Gershon, da Kohat, da Merari. Lawi ya rayu shekara ɗari da talatin da bakwai.

Karanta cikakken babi Fit 6

gani Fit 6:16 a cikin mahallin