Fit 7:9 HAU

9 “Idan Fir'auna ya ce muku, ‘Aikata waɗansu al'ajabai don ku nuna isarku,’ sai ka faɗa wa Haruna ya ɗauki sandansa, ya jefa shi ƙasa a gaban Fir'auna. Sandan kuwa zai zama maciji.”

Karanta cikakken babi Fit 7

gani Fit 7:9 a cikin mahallin