Fit 8:19 HAU

19 Sai masu sihiri suka ce wa Fir'auna, “Ai, wannan aikin Allah ne.” Amma zuciyar Fir'auna ta taurare, har da bai kasa kunne ga Musa da Haruna ba, kamar yadda Ubangiji ya riga ya faɗa.

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:19 a cikin mahallin