Fit 8:21 HAU

21 In kuwa ka ƙi sakin jama'ata, sai in koro maka ƙudaje, da kai da fādawanka, da jama'arka, da gidajen Masarawa, har ma duk da ƙasa inda suke takawa.

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:21 a cikin mahallin