10 Sa'an nan suka ɗauko toka daga matoya, suka tsaya a gaban Fir'auna. Da Musa ya watsa ta sama, sai ta zama marurai suna ta fitowa a jikin mutum da dabba.
Karanta cikakken babi Fit 9
gani Fit 9:10 a cikin mahallin