Fit 9:22 HAU

22 Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Miƙa hannunka sama don a yi ƙanƙara a bisa mutum da dabba da bisa dukan itatuwan saura a dukan ƙasar Masar.”

Karanta cikakken babi Fit 9

gani Fit 9:22 a cikin mahallin