Fit 9:25 HAU

25 Ƙanƙarar ta bugi ko'ina a Masar. Dukan abin da yake cikin saura, mutum duk da dabba, da tsire-tsire duka, ƙanƙara ta buge su. Duk itatuwan da yake a saura aka ragargaza su.

Karanta cikakken babi Fit 9

gani Fit 9:25 a cikin mahallin