Fit 9:29 HAU

29 Musa ya ce masa, “Da fitata daga cikin birnin, zan yi addu'a ga Ubangiji, walƙiya kuwa za ta tsaya, ƙanƙara kuma ta daina, don ku sani duniya ta Ubangiji ce.

Karanta cikakken babi Fit 9

gani Fit 9:29 a cikin mahallin