Hab 1:8 HAU

8 “Dawakansu sun fi damisa sauri,Sun fi kyarketan maraice zafin hali,Sojojin dawakansu suna zuwa a guje.Sojojin dawakansu suna zuwa daga nesa,Sukan tashi kamar gaggafa da sauri don su cinye.

Karanta cikakken babi Hab 1

gani Hab 1:8 a cikin mahallin