Hab 2:1 HAU

1 Zan tsaya a wurin tsayawata,In zauna kuma a kan hasumiya,In jira in ji abin da zai ce mini,Da abin da zai amsa a kan kukata.

Karanta cikakken babi Hab 2

gani Hab 2:1 a cikin mahallin