Hab 2:3 HAU

3 Gama har yanzu wahayin yana jiran lokacinsa,Yana gaggautawa zuwa cikarsa,Ba zai zama ƙarya ba.Ka jira shi, ko da ka ga kamar yana jinkiri,Hakika zai zo, ba zai makara ba.

Karanta cikakken babi Hab 2

gani Hab 2:3 a cikin mahallin