Hab 2:5 HAU

5 “Ruwan inabi kuma yana yaudarar mai fariya,Don haka ba ya zama a gida.Haɗamarsa tana da fāɗi kamar Lahira,Kamar kuma mutuwa yake, ba ya ƙoshi.Ya tattara wa kansa al'ummai duka,Ya kwaso wa kansa mutane duka.”

Karanta cikakken babi Hab 2

gani Hab 2:5 a cikin mahallin