11 Rana da wata sun tsaya cik a inda suke,A lokacin da kibanka masu haske suke wucewa fyu,Da lokacin walƙatawar hasken māshinka.
Karanta cikakken babi Hab 3
gani Hab 3:11 a cikin mahallin