Hab 3:10 HAU

10 Duwatsu sun gan ka, sun ƙame,Ruwaye masu hauka suka gudu.Zurfi kuma ya ta da muryarsa,Raƙuman ruwansa sun tashi.

Karanta cikakken babi Hab 3

gani Hab 3:10 a cikin mahallin