Ish 1:10 HAU

10 Ya Urushalima sarakunanki da jama'arki sun zama kamar Saduma da Gwamrata. Ku kasa kunne ga abin da Ubangiji yake faɗa muku. Ku mai da hankali ga abin da Allahnmu yake koya muku.

Karanta cikakken babi Ish 1

gani Ish 1:10 a cikin mahallin