Ish 1:7 HAU

7 An lalatar da ƙasarku, an ƙone biranenku ƙurmus. Kuna gani, baƙi suka ƙwace ƙasarku, suka mai da ko'ina kufai.

Karanta cikakken babi Ish 1

gani Ish 1:7 a cikin mahallin