Ish 10:12 HAU

12 Ubangiji ya ce, “Sa'ad da na gama abin da nake yi a kan Dutsen Sihiyona da cikin Urushalima, zan hukunta Sarkin Assuriya saboda dukan kurarinsa da girmankansa.”

Karanta cikakken babi Ish 10

gani Ish 10:12 a cikin mahallin