Ish 10:20 HAU

20 Lokaci zai yi sa'ad da jama'ar Isra'ila da suka ragu ba za su ƙara dogara ga al'ummar da ta kusa hallaka su ba. Hakika za su dogara ga Ubangiji Allah, Mai Tsarki na Isra'ila.

Karanta cikakken babi Ish 10

gani Ish 10:20 a cikin mahallin