Ish 10:4 HAU

4 Za a kashe ku a yaƙi, ko a kwashe ku, kamammun yaƙi. Duk da haka fushin Ubangiji ba zai huce ba, amma har yanzu dantsensa yana a miƙe don ya yi hukunci.

Karanta cikakken babi Ish 10

gani Ish 10:4 a cikin mahallin