Ish 10:6 HAU

6 Na aiki Assuriya ta faɗa wa al'ummar da ba ta tsoron Allah, da yaƙi, wato jama'ar da ta sa na yi fushi. Na aike su su yi waso su yi sata, su tattake jama'a kamar ƙura a tituna.”

Karanta cikakken babi Ish 10

gani Ish 10:6 a cikin mahallin