Ish 11:2 HAU

2 Ikon Ubangiji zai ba shi hikima,Da sani, da gwaninta yadda zai mallaki mutanensa.Zai kuwa san nufin Ubangiji, ya kuma yi tsoronsa,

Karanta cikakken babi Ish 11

gani Ish 11:2 a cikin mahallin