Ish 11:9 HAU

9 A kan Sihiyona, dutse tsattsarka,Ba wani macuci ko mugu.Ƙasar za ta cika da sanin UbangijiKamar yadda tekuna suke cike da ruwa.

Karanta cikakken babi Ish 11

gani Ish 11:9 a cikin mahallin