1 Rana tana zuwa sa'ad da jama'a za su raira waƙa, su ce,“Ina yabonka ya Ubangiji! A dā ka yi fushi da ni,Amma yanzu kana yi mini ta'aziyya, ba za ka ƙara yin fushi da ni ba.
Karanta cikakken babi Ish 12
gani Ish 12:1 a cikin mahallin