Ish 12:6 HAU

6 Bari dukan waɗanda suke zaune a Sihiyona su yi sowa su raira waƙa!Gama Mai Tsarki, Allah na Isra'ila, mai girma ne,Yana zaune tare da mutanensa.”

Karanta cikakken babi Ish 12

gani Ish 12:6 a cikin mahallin