Ish 13:11 HAU

11 Ubangiji ya ce, “Zan kawo masifa a duniya. Zan hukunta dukan mugaye saboda zunubansu. Zan ƙasƙantar da kowane mai girmankai. Zan hukunta kowane mai izgili da mai mugunta.

Karanta cikakken babi Ish 13

gani Ish 13:11 a cikin mahallin