Ish 13:2 HAU

2 A kan tudun da yake faƙo ka kafa tutar yaƙi, ka ta da murya ka ba mayaƙa umarni, ka ɗaga hannu, ka ba su alamar kama yaƙi a ƙofofin birni mai alfarma.

Karanta cikakken babi Ish 13

gani Ish 13:2 a cikin mahallin