Ish 13:4 HAU

4 Ji hayaniyar da ake yi a duwatsu da amon babban taron jama'a. Amon al'ummai da mulkoki suna tattaruwa. Ubangiji Mai Runduna yana shirya mayaƙansa domin yaƙi.

Karanta cikakken babi Ish 13

gani Ish 13:4 a cikin mahallin