Ish 14:20 HAU

20 Ba za a binne ka kamar sauran sarakuna ba, saboda ka lalata da ƙasarka, ka karkashe mutanenka. Daga cikin mugayen iyalinka ba wanda zai ragu.

Karanta cikakken babi Ish 14

gani Ish 14:20 a cikin mahallin