Ish 14:31 HAU

31 Ku yi kururuwa, ku yi kuka na neman taimako, dukanku biranen Filistiya! Ku razana dukanku! Ƙurar da ta murtuke tana zuwa daga arewa, mayaƙa ne, ba kuwa matsorata a cikinsu.

Karanta cikakken babi Ish 14

gani Ish 14:31 a cikin mahallin