Ish 14:9 HAU

9 “Lahira tana shirye-shiryen yi wa Sarkin Babila maraba. Fatalwan waɗanda suka yi iko a duniya suna kaiwa suna komowa a hargitse. Fatalwan sarakuna suna tashi daga gadajen sarautarsu.

Karanta cikakken babi Ish 14

gani Ish 14:9 a cikin mahallin