Ish 16:14 HAU

14 Yanzu Ubangiji ya ce, “A shekara uku daidai, dukiyar Mowab mai yawan nan za ta ƙare. Daga cikin ɗumbun mutanenta 'yan kaɗan ne kaɗai za su ragu, za su kuma zama marasa ƙarfi.”

Karanta cikakken babi Ish 16

gani Ish 16:14 a cikin mahallin