Ish 17:5 HAU

5 Isra'ila za ta zama kamar gonar da aka girbe, aka yanke amfaninta, ta zama marar kome kamar gona a kwarin Refayawa sa'ad da aka ɗebe amfaninta. Mutane kima ne kurum za su ragu.

Karanta cikakken babi Ish 17

gani Ish 17:5 a cikin mahallin