Ish 19:20 HAU

20 Za su zama alamu na kasancewar Ubangiji Mai Runduna a Masar. Sa'ad da aka zalunci mutanen da suke can, za su yi kira ga Ubangiji su nemi taimako, zai aika musu wanda zai kuɓutar da su.

Karanta cikakken babi Ish 19

gani Ish 19:20 a cikin mahallin